SIRRIN SAMUN BUDI DA RUFIN ASIRI

SIRRIN SAMUN BUDI DA RUFIN ASIRI Assalamu Alaikum Jama'a kuyi hakuri zakuga ba kullum muke kawo muku sirruka ba saboda shaanin rayuwa kuma bamaso mu kawo muku sirri marasa inganci munfi son mu kawo sirrin da muka jarraba shi domin kuma ku samu dace akai kamar yadda sauran yan uwa almajirai sukayi amfani dashi suka ga abun mamaki. A kullum muna kara tunatar daku cewa Allah shiyace mu rokeshi zai amsa mana saboda haka musaka a rammu cewa Allah ne zai biya mana bukatun mu ba wani ba, kuma duk girman sirri idan babu yardar Allah aciki to babu wata cikar muradi acikin ta, yardar Allah shine komai. Wannan sirrin in dai kayi shi zakaga abun mamaki wallahil azim, wayanda suka jarrabashi sunga budi da kuma rufin asiri, wasu sun samu mota, wasu gida wasu Kuma yan chanjin da zasuyi hidima dasu sannan a sani ba tasrifi bane yawwa wannan jalabi ne na gaske. Yadda Ake Aikata wannan sirrin: Da farko ana Rubuta wannan hatimin a farar takarda ko akan yashi ka ajje a gabaka ko kuma ka zanashi a fa...