Posts

Showing posts with the label sirrin kudi

SIRRIN SAMUN ARZIKI DA DUKIYA MASU YAWA

Image
  SIRRIN SAMUN ARZIKI DA DUKIYA MASU YAWA Wallahi wallahi wallahi wannan sirrin mujarrabun ne, kuma mallaki nane ni mallam Muawiya mai asararu zallah ni na cire Wannan sirrin da hannuna kamar yadda nasha fada muna cire ko wanne nau'in sirri ga duk wanda yake bukata, saboda haka masu karyar sirrin su ne akwai ranar qin dillan ci, kuma a sannu zamuyi maganin ko wanne dan iskà. Wallahi wallahi wallahi wannan sirrin mallakina ne Nina cire shi da hannuna kuma na bawa wasu kadan daga cikin muridai sukayi aiki dashi wanda dukansu sun bani sakamako mai kyau, shiyasa a koda yaushe muke godewa Allah da irin ni'ima da kuma baiwar da yayi mana, ku kuma masu daukan sirrin mutane kuna karya da yaudarar mutane dashi, wasu harda amfani da sunana sukeyi zamuyi hisabi daku ranar gobe kiyama insha Allahu. Sirrin nan yanada hanyoyin da ake aiki dashi dayawa, sai dai zan takaita muku zan baku hanyoyi biyu sauran hanyoyin kuma zan sake su ga dalibai na da suke cikin group dina, ga masu bukatar shiga...