Posts

Showing posts with the label samun kudi

Sirrin Biyan Bashi Nan Take Mujarrabun

Image
  Sirrin Biyan Bashi Nan Take Mujarrabun. Ga waɗanda suke bashi yai musu yawa kuma ba sa iya biya, ma'ana Allah bai hore musu abunda zasu biya dashi ba to ga wani sirri da zasu iya jarrabawa insha Allahu za'a samu biyan bukata cikin kankanin lokaci. Ana rubuta wannan tauraron na ramli wanda ake kiranshi da naqiyyatul khaddi, shine tauraron gidan 14 a taurarin ramli, wannan tauraron ana rubutashi ne kafa 945. Ma'ana ana samun babban Allo sai a dinga rubuta wannan shakalin ai ta rubuta shi har sai an tabbata ya kai kafa 945 babu ragi ba kari, a kula idan aka rage aiki bazai yuwu ba, hakama idan aka kara aiki bazai yuwu ba saboda haka ayi rubutun da taka tsantan ko mai ya futo dai dai saboda samun cikar biyan bukata. Yadda ake amfani da shi: Wannan rubutun idan ka gama shi zaka samu ruwa mai tsarki mai tsabta sai ka wanke shi bayan ka wanke shi sai kake shafa shi a jikin ka safe da yamma na tsawon kwanaki 9, tare da yin addu’o’in bukatunka, ma'ana addu'oi akan Allah ya...

Sirrin Samun Kudi Da Gaggawa

Image
Sirrin Samun Kudi Da Gaggawa. Wanda ke bukatar haiba da karama da arziki, kuma Allah ya hore masa manyan kudade ko kuma kudi da zai ke amfani dasu wajen rufawa kai asiri ya jarraba wannan sirrin zai sha mamaki wajan samun arziki da gaggawa ana yin wuridin. YA KAMSHAD ADSHAD ABSHASHALALASHASHA kafa 400 ga wayanda basa gane Hausa gashi nan da larabci ياكمشطعطشطعبششللشش Sai kuma ya RAMBAZU NURU Kafa 313 Sai kuma wannan su kuma yadda akeyin su shine ana yin wuridin ne gabas da yamma kudu da arewa. YA KAMSHAD ADSHAD ABSHASHALALASHASHA YA RAMBAZU NURU kafa 313 Gabas da yamma kudu da arewa duka kafa 313 wallahi indai mutum ya dawwama da wannan aikin bazai yi talauci ba insha Allahu. Muawiya Muzzy: Whatsapp 08149299509