MALLAKA MAI ZAFIN GASKE NA ASALI
MALLAKA MAI ZAFIN GASKE NA ASALI Wannan sirrin: MALLAKA MAI ZAFIN GASKE NA ASALI, A matsayin ka na malami idan aka kawo maka aikin mallaka mace ko namiji to ga wannan sirrin ka jarraba shi insha Allahu za'a dace, amma a kiyaye dan Allah kada a aikata shi ta hanyar da bata dace ba, zakuga muna yawan yin togaciya akan hakan, munayin hakan ne saboda mun san akwai shaidan da kuma sharrin zuciya. Akwai wanda muka taba bawa sirrin yayi aiki dashi kuma ya samu ijaba amma daga karshe yaje yana yin zina da yarinyar wa'iyazu billah, Allah ya tsaremu ya kiyaye mu. Yadda ake aikin shine Ana samun takarda a rubuta اللطيف Kamar yadda kake gani a hoto to acikin ɗamusa hannun anan zaka rubuta abinda yake ciki amma ka lura da kyau zakaga inda na rubuta sunan mai aiki, to kai Malamin da zaka yi aikin anan zaka saka sunanka dana mahaifiyarka, sannan zakaga inda na saka sunanshi to anan zaka saka sunan wanda yazo kayi masa aikin, inda kuma na saka sunanta to anan zaka saka sunan wanda ake so a...