Posts

Showing posts with the label buɗin arziki

Sirrin Samun Arziki Da Dukiya Masu Yawa

Image
  Sirrin Samun Arziki Da Dukiya Masu Yawa Wannan sirrin: Sirrin Samun Arziki Da Dukiya Masu Yawa ياعمروش ياكندريوش ياطشلمشهشم WANNAN SIRRINE DA MANYAN MALAMAI KE BOYE SHI  Yana ɗaya daga cikin sirrikun danake amfani dasu shekaru da yawa,  Ana karanta wannan sunan ياعمروش ياكندريوش Ƙafa 1000 Sai wannan ياطشلمشهشم Shima ƙafa 1000 Ga wanda bazai iya karanta shi ba to ya duba jikin hoton nan akwai mai wasalin sa  Sai kuma a karanta wannan zajra na jikin fefan nan wanda ya fara daga allahuman nan Ƙafa uku ko 7 To wallahi in dai kana yin wannan aikin kaida talauci kun raba hanya, Allah zai buɗa maka ƙofofin samunka zai azirta ka ta hanyoyi da daban daban kuma zai mallaka maka zuciyoyin jama'a da zasu ke zuwa maka da abubuwan alkairai Daga ƙarshe mutane suna copy sirri suje suita bazashi ko ina sakaka Ni dai banyi wa wanda zai yi hakan ba izini, amma in dai zakayi amfani dashi dan ka ƙari kanka da iyalanka da yan uwanka to tabbas nai maka izinin, kada a maida shi na neman k...

Sirrin Sunan Allah Mai Karfin Gaske

Image
  Sirrin Sunan Allah Mai Karfin Gaske Wannan sirrin: Sirrin Sunan Allah Mai Karfin Gaske. NA RANTSE DA ALLAH, NA RANTSE DA ALLAH, NA RANTSE DA ALLAH Wannan sirrin kashafin sa akamun kuma yadda aka bani shi akace naje nayi bincike akan wa'yannan sunayen,  Allahu  Muhammadu Hakimu Amma sirrin la'ilaha illallahune Aka kuma bani satar amsa akace muzajansu zanyi Wallahi wallahi koda na farka na ɗauki takarda da biro nafi awa 1 ina nazari akan wannan ismin dan bazai yiwu ince kashafin nan karya bane sannan na rasa makama Na zauna nayi addu'a na kara dubawa koda na haɗa adadin su sai naga sun bani 236 sai nayi shiru nace ai wannan adadin KUMFAYAKUN ne  Koda na fara muzaja kamar haka ا ل ل ه م ح م د ح ك ي م Kunga in mukayi muzaja zai zama  امحلحكلميهمد Wato AMUHALHAKIN LAMAIHUMUDU sai na sake tunani shin ta ina yake da alaƙa da la'ilaha illallah wallahi da iriga adadin harrufan sai naga su goma sha biyu ne 12 kunga adadin Laila laha illallah ai 12 wallahi sai da naji ha...