Sirrin Samun Arziki Da Dukiya Masu Yawa

 


Sirrin Samun Arziki Da Dukiya Masu Yawa

Wannan sirrin: Sirrin Samun Arziki Da Dukiya Masu Yawa
ياعمروش ياكندريوش
ياطشلمشهشم
WANNAN SIRRINE DA MANYAN MALAMAI KE BOYE SHI 

Yana ɗaya daga cikin sirrikun danake amfani dasu shekaru da yawa, 

Ana karanta wannan sunan ياعمروش ياكندريوش
Ƙafa 1000
Sai wannan ياطشلمشهشم
Shima ƙafa 1000
Ga wanda bazai iya karanta shi ba to ya duba jikin hoton nan akwai mai wasalin sa 
Sai kuma a karanta wannan zajra na jikin fefan nan wanda ya fara daga allahuman nan

Ƙafa uku ko 7

To wallahi in dai kana yin wannan aikin kaida talauci kun raba hanya, Allah zai buɗa maka ƙofofin samunka zai azirta ka ta hanyoyi da daban daban kuma zai mallaka maka zuciyoyin jama'a da zasu ke zuwa maka da abubuwan alkairai

Daga ƙarshe mutane suna copy sirri suje suita bazashi ko ina sakaka Ni dai banyi wa wanda zai yi hakan ba izini, amma in dai zakayi amfani dashi dan ka ƙari kanka da iyalanka da yan uwanka to tabbas nai maka izinin, kada a maida shi na neman kuɗi, na yarda in Wani yazo gunka ka bashi ya baka abun sadaka a matsayin ka na almajiri amma ban yarda aita yawo dashi anan dandali na facebook ba

Ga hoton nan: 



Asararu Zallah Foundation
08109934185

Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu