Posts

Showing posts with the label Maganin Aljani

Maganin Korar Aljanu A Jikin Mutum

Image
  Maganin Korar Aljanu A Jikin Mutum Domin kawar da jinn da ke cikin mutum: Ana rubuta Suratul Ya-Sin kafa 1 a Allo. A duk lokacin da ka kai ga kalmar "Mubin, sai ka rubuta Suratul Al-Jinn kafa 1 kafin ka ci gaba da karatun Suratul Ya-Sin. Kaci gaba har ka kammala rubutun gaba ɗaya. Bayan ka gama, ka wanke rubutun da ruwa mai tsarki. Kowane dare, ka sha kaɗan daga ruwan sannan ka shafa a jikin ka gaba ɗaya. Ka ci gaba da yin haka na tsawon kwanaki 21. Ka guji yin jima’i ko wata hulɗar auratayya yayin wannan magani. Asararu Zallah Foundation 08109934185