Posts

Showing posts with the label asirin soyayya

Sirrin Mallaka Maza Da Mata

Image
  Sirrin Mallaka Maza Da Mata Wannan Sirrin Mujarrabun ne ga maza da mata masu neman Mallaka ga ko wanene walau miji da mata ko mai gida da yaron gida ko dan uwa da yar uwa ko saurayi da budurwa kowa zai iya jarraba wannan sirrin, shiyasa muke kiranshi da Sirrin Mallaka Maza Da Mata, zakuji dadin shi sosai insha Allahu, ku jarrabashi zaku bamu labarinshi domin sirrine da muka tabbatar da cewa bazai Baku kunya ba. Yadda Ake Aikata Sirrin Ana rubuta wannan akan Allon karfe ko akan takarda ko akan yashi sannan a saka sunan wanda ake so a tsakiyar hatimin, idan a takarda aka rubuta sai a daura akan carbi, bayan an shirya sai a shafa turare mai kamshi, a zauna ayi wurudin tabbat yada kafa 449 sannan sai ayi wuridin Ya wadudu kafa 5395, bayan an gama sai kayi wannan azimar "Allahumma Aj'al Muhabbatiy fi qalbi (Sai ka fadi sunan ta ko sunan shi) bihaqqi Ahamun Saqakun Hala'un Yassun wa bi hakki bismillahi rahmani rahim" kafa 7, kullum haka zakayi na tsawon kwana bakwai, aiki...