Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

 


Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro - Daga Taskar Asararu Zallah

Wannan Sirrin Mai girma ne, sirrine da muke kiranshi da "Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro" kuma yana daya daga cikin manyan sirruka da suke da karfi sosai a yanzu, na samu wannan sirrin daga daya daga cikin manyan malaman kasar oman kuma ya tabbatar mun da ingancinsa.

Inda yace wannan sirrin jama'a dayawa sunyi amfani dashi kuma sunji dadin shi.

Hakan yasa nima banyi kasa a gwiwa ba na jarrabawa mutane dayawa daga cikin masu zuwa neman taimako a wajena, Allah ya gani acikin kaso 100 kaso 99 sunji dadin shi sosai kuma sunyi godiya, Meyasa nake fada muku duka wannan saboda kusan mahimmancin da sirrin yake dashi domin ku rikeshi hannu bibbiyu domin amfanin ku kuma iyalan ku.

Akwai wayanda zaku ga cewa suna fuskantar damuwa musamman akan matsalar nahisantaka komai suka sa a gaba baya kyau, abubuwa sai tabarbare musu yakeyi basa gaba kullum sai baya sukeyi kuma wannan matsalar da yawan mutane suna fuskantar shi saboda haka ku yi amfani da wannan sirrin zaku ga ikon Allah insha Allahu.

Da farko ana rubuta wannan hatimin a allo kullum kafa 7 na tsawon kwana 41 za'a fara aikin nan a rana mai kyau sai a ke sha kullum kuma kada a manta a sake rubuta shi ayi laya dashi domin ake saka shi a jiki kullum za'a ga ikon Allah.


Ga hatimin.




Comments

Popular posts from this blog

SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu

SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE