Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu

 


Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu.

Yadda ake hada maganin mayu sadidan daga dr isa kuma yana tarwatsa su sirri ne mai girman gaske kamar yadda yayi bayani.

A tafiyar da ake ciki yanzu mayu da aljanu sun takurawa mutane sosai yawaitar maita har mamaki yake bani da wuya ka shiga unguwa baka tadda mayu daga biyar yayi sama ba saboda haka ga magani fisabilillah na kawo muku dan ku taimaki kanku da iyalanku yadda ake hada maganin shine
Ana samun:

1. Tafarnuwa (za'a dan jajjagashi)
2. Kajiji (shima za'a dan daddakashi sama sama)
3. Yayan habba
4. Tazargade
5. Miski ja
6. Man gelo (castor oil)
Wayan nan abubuwan za'a hadesu waje daya akwaba su ake
hayaki dashi kadan kadan insha Allahu

Wannan sirrin wallahi ko nawa za'a bamu bamu cika bayar dashi ba saboda yanda yake da girman gaske babu wanda zai yi amfani dashi face yaga amfanin shi a tattare dashi maganin mayu ne sadidan sosai.

Comments

Popular posts from this blog

SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE

SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE