Sirrin Farin Jini Na Suratul Yusuf

 


Sirrin Farin Jini Na Suratul Yusuf


Hatimin Suratul Yusuf, wata hanya ce mai karfi domin samun karɓuwa a ko’ina, khma sirrine mai kyau dake karawa mutum farin jini mai karfin gaske.

Domin a kasance ana karɓarka a duk inda kake cikin iyalinka, wajen aiki, ko duk inda ka je, wannan sirri yana da tasiri sosai.

Kamar yadda kowa ya san labarin Annabi Yūsuf (A.S.), yadda aka jefa shi cikin rijiya, sannan daga baya Allah Ya sa duk wanda ya ganshi yana ƙaunarsa, haka ma wannan asiri yake aiki, In shaa Allah.

Ana rubuta wannan hatimin a takarda ranar Litinin, ko Alhamis, ko Jumma’a, ko Asabar, sannan a ba wanda yake bukata ya saka a jiki.

In shaa Allah Ta’ala, wannan mutum zai kasance ana karɓarsa da ƙaunarsa a ko’ina ya shiga a jarraba 

Ga hatimin nan:



Asararu Zallah foundation
08109934185

Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu