Posts

Showing posts with the label shehu ibrahim inyass

JALABI DAGA MAULAN MU SHEHU IBRAHIM INYASS

Image
  JALABI DAGA MAULAN MU SHEHU IBRAHIM INYASS Wannan jalabin ya samu ne daga hannun maulanmu shehu Ibrahim inyass r.t.a, wanda ya shiga hannuwan muridansa da yawa shiya sa mu ka kirashi da JALABI DAGA MAULAN MU SHEHU IBRAHIM INYASS. Sirrin mu mujarrabun ne a wajen mu saboda mun jarraba shi ba sau daya ba, ba sau biyu ba, muddin mutum yana yawan istigfari da wasu auradan sannan yana kamewa daga aikata mummunar aiyuka na zunubi duk da (ان النفس لامارة بالسوء الا ما رحم ربى ان ربى غفور رحيم) To sai dai yawan neman gafarar ubangiji da kuma neman yardarsa yana taimakawa mutum wajen samun natija da biyan bukata kad'an. Bamu san adadin mutanen da muka taimakawa haka bamu san adadin wayanda muka batawa ba, mudai fatan mu shine a koda yaushe muga gusto fuskokin ku cikin farin ciki da nishadi, mu almajiran shehu ahmadu tijjani yan Faidar shehu Ibrahim inyas sannan dagirawa masu aqidar Nufan Allah da halarar shi. Saboda haka ga wannan jalabin sai a jarraba. Yadda ake aikin: Ana karanta LAILAHA...