Posts

Showing posts with the label Sirrin Farin Jini

Sirrin Farin Jini Na Suratul Yusuf

Image
  Sirrin Farin Jini Na Suratul Yusuf Hatimin Suratul Yusuf, wata hanya ce mai karfi domin samun karɓuwa a ko’ina, khma sirrine mai kyau dake karawa mutum farin jini mai karfin gaske. Domin a kasance ana karɓarka a duk inda kake cikin iyalinka, wajen aiki, ko duk inda ka je, wannan sirri yana da tasiri sosai. Kamar yadda kowa ya san labarin Annabi Yūsuf (A.S.), yadda aka jefa shi cikin rijiya, sannan daga baya Allah Ya sa duk wanda ya ganshi yana ƙaunarsa, haka ma wannan asiri yake aiki, In shaa Allah. Ana rubuta wannan hatimin a takarda ranar Litinin, ko Alhamis, ko Jumma’a, ko Asabar, sannan a ba wanda yake bukata ya saka a jiki. In shaa Allah Ta’ala, wannan mutum zai kasance ana karɓarsa da ƙaunarsa a ko’ina ya shiga a jarraba  Ga hatimin nan: Asararu Zallah foundation 08109934185

Sirrin Farin Jini Mai Karfi - Asararu Zallah

Image
  Sirrin Farin Jini Mai Karfi - Asararu Zallah Asirin samun soyayyar mutane, mutun zai kasance ana ƙaunarshi, da samun manyan abokan ciniki musamman ga yan kasuwa... wannan yana daya daga cikin talisman na Suratul Fatiha kuma malamai dayawa sun san shi suna aiki dashi dari bisa dari. Kalmar asirin ita ce: أرسط مكصوه علقبد حتضنذغي 3005 (watau arsadan maksuhu alqabidu hataran zaghiyu). Wanda ya san asirin nan ko ince badinin wannan talisman zai iya samun duk abin da yake so. Zai kasance ana ƙaunarsa daga manyan mutane, shugabanni, kuma zai samu buɗaɗɗen alheri, har ya mallaki zukatan masu girman kai. Domin a ƙaunace ka kuma ka samu soyayyar mutane, ka riƙa yin zikri na wannan kalma sau 3005 da safe da yamma, ka fara ranar Alhamis, insha Allahu za'a ga biyan bukata. Asararu Zallah Foundation 08109934185