Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

 


Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi - Daga Taskar Asararu Zallah


Wannan shine Wuridin Mallakar miji mai karfi, Da farko ana samun tufafi mai tsarki sai kuma wuri mai tsarki wanda babu hayaniyar mutane dayawa son samu ayi aikin da dare ranar Juma'a, bayan mutum ya cika wadan nan sharudan sai ya zauna ya fuskanci Alqiblah ya mai da hankalinshi waje daya, sai ya soma da wurin


1. Wa'alqaita Alaika Muhabbatan Minniy (Kafa - 16,420)


Amma duk bayan kafa 1000, Za'a karanta Ya Wadudukafa 400, sai kace ko kice (Ya Allah, ka mallakamun wane, ya zama baiji kuma bai gani a kaina komai zaiyi sai da yarda ta ya soni tamkar yadda uwa takeson danta) sai kaci gaba da wuridinka, har ka gama


Wannan aikin ana yinshi ne na tsawon kwana 7 babu yankewa in bakayi koda na kwana daya bane to aiki ya dawo baya sai ka sake aikin daga farko, saboda haka ayi kokarin idan aka fara a kammalashi domin samun natijar aikin


Kada kuyi wasa dashi wannan mallaka ne sadidan, sirrin mallaka mai karfi ne , shi ake kira da. Sirrin mallakar saurayi, sirrin mallakar mace ko mai gida nan gaba kadan zamu kawo muku sirrin mallaka na bismillah, da kuma sirrin mallakar miji.

Comments

Popular posts from this blog

SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu

SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE