Posts

Showing posts with the label sirrin mallakar mace

Sirrin Mallakar Mace Na Har Abada

Image
  Sirrin Mallakar Mace Na Har Abada Don riƙe mace har abada a gidanta , wato riƙe matar da take son barin mijinta da son ranta: A nemi kaza wadda take zaune a kan kwai nata kullum , wato lokacin da kaza ta kwanta tana ruga ƙwai, tana ci gaba da zama a kansu har sai sun fito. A wannan lokacin ne za a ɗauki wannan kaza, a wanke ƙafafunta biyu a cikin ruwa mai tsabta a cikin wani kwano. Sai ayi  addu’a a kan wannan ruwan, sannan a ba matar da take son barin gidanta ta sha wannan ruwa . Insha Allah, za ta daina son barin gidanta kuma za ta zauna har abada . Amma idan namiji ya yi amfani da wannan hanya don cutar da matarsa ko ya yi niyyar mugunta da ita , to zai sami tozali da cikas a rayuwarsa a kowane fanni,  babu abin da zai yi ya yi masa kyau. Asararu Zallah foundation 08109934185

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Image
  Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi - Daga Taskar Asararu Zallah Wannan shine Wuridin Mallakar miji mai karfi, Da farko ana samun tufafi mai tsarki sai kuma wuri mai tsarki wanda babu hayaniyar mutane dayawa son samu ayi aikin da dare ranar Juma'a, bayan mutum ya cika wadan nan sharudan sai ya zauna ya fuskanci Alqiblah ya mai da hankalinshi waje daya, sai ya soma da wurin 1. Wa'alqaita Alaika Muhabbatan Minniy (Kafa - 16,420) Amma duk bayan kafa 1000, Za'a karanta  Ya Wadudu kafa 400, sai kace ko kice (Ya Allah, ka mallakamun wane, ya zama baiji kuma bai gani a kaina komai zaiyi sai da yarda ta ya soni tamkar yadda uwa takeson danta) sai kaci gaba da wuridinka, har ka gama Wannan aikin ana yinshi ne na tsawon kwana 7 babu yankewa in bakayi koda na kwana daya bane to aiki ya dawo baya sai ka sake aikin daga farko, saboda haka ayi kokarin idan aka fara a kammalashi domin samun natijar aikin Kada kuyi wasa dashi wannan mallaka ne sadidan, sirrin mallaka mai karfi ne , shi ake ...