Posts

Showing posts with the label sirrin samun natsuwa

SIRRIN RUFE BAKI KO KASHE MAGANA MUJARRABUN

Image
  SIRRIN RUFE BAKI KO KASHE MAGANA MUJARRABUN Wannan sirrin ba sirrin sakarwa bane a website amma gashi yau na baku shi fisabilillahi, kuma gaskiya sirrine mai fa'ida kuma yana daya daga cikin wanda ake boyewa ba kowa bane yasan shi yana daya daga cikin sirrukan mutanen mali. Na sameshi ne daga maulanmu shehu sani kano kuma tabbas mun jarrabashi munga amfanun shi, wallahi akwai wasu da yawa da suka jarrabashi sunji dadinshi kuma dari bisa dari Yadda ake aikin shine Ana rubuta wannan yadda kuke gani a hoto abuɗa mimun rubutun kamar ƙafa 3 ko 5 ko 7 ka saka sunan wanda kakeson kashe wata magana ko wanda akeson rufe masa baki, bayan ka gama rubutun sai ka samu garwashi ko kuma ka samu itace ka haɗa wuta bayan ka haɗa wuta sai ka kashe wannan wutan da ruwan rubutun da ka wanke kana faɗan bukatar ka insha Allahu wannan maganar zata mutu ko kuma matsalar zata kau insha Allahu Muawiya Muzzy Foundation 08109934185