Posts

Showing posts with the label Jalabi mai girma

SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE

Image
  SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE Wannan jalabine mai kyau, kuma da yawa daga cikin yan uwan mu almajirai sunyi aiki dashi kuma sunji dadin shi, ku sani a wannan rayuwar yanada kyau ace mutum yana da jalabi mai karfi Shiyasa muka kirashi da SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE saboda girman shi da kuma amfanun shi kuyi kokari ku jarraba sirrin suratu dahe din nan domin zaku ji dadin shi sosai, kada kuyi wasa dashi kuma kada ku zama kun masa riqon da baza kuyi aiki dashi ba. Shiyasa muka yi kokarin dan gani mun kawo muku wannan sirrin mai albarka domin taimakawa almajirai yan uwa masoya Annabi, wannan shafin shafine na masoya Manzon Allah S.A.W, kuma masoya dariqar Tijjaniyya da sauran dariqun da muke dashi, sirrin na kowa ne kowa zai iya amfani dashi. YADDA AKE AIKI DASHI Ana rubuta suratu Dahe Amma kowacce Aya za'a saka wannan Ayar ان هذا لرزقنا ما له من نفاد ƙafa uku a wanke a sha kwana 7 amma ranar Alhamis ake fara aikin, ga wanda bazasu iya rubutun ba ga sauƙi...