SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE
Wannan jalabine mai kyau, kuma da yawa daga cikin yan uwan mu almajirai sunyi aiki dashi kuma sunji dadin shi, ku sani a wannan rayuwar yanada kyau ace mutum yana da jalabi mai karfi
Shiyasa muka yi kokarin dan gani mun kawo muku wannan sirrin mai albarka domin taimakawa almajirai yan uwa masoya Annabi
YADDA AKE AIKI DASHI
Ana rubuta suratu Dahe Amma kowacce Aya za'a saka wannan Ayar
ان هذا لرزقنا ما له من نفاد
ƙafa uku a wanke a sha kwana 7 amma
ranar Alhamis ake fara aikin, ga wanda
bazasu iya rubutun ba ga sauƙi, in suka
rubuta wannan hatimin duk abu ɗaya ne a
rubuta shi ƙafa uku a sha a roki Allah
kwana 7
Comments
Post a Comment