Posts

Showing posts with the label sirrin dafa'i

Sirrin Jalabi Na Samun Manyan Dukiya

Image
  Sirrin Jalabi Na Samun Manyan Dukiya. Jama'a da yawa suna yawan kaqo mana korafi akan rashin samun kudi ko kuma duk sana'ar da suka fara basa ganin hasken shi,, saboda haka Duk mai fama da matsala data shafin rashin samun kudi ko wani abu makamancin haka to ya jarraba wannan sirrin, sirri ne mai karfin gaske wanda dayawa daga cikin manyan malaman mu suna amfani dashi kuma dayawan su suna boye shi saboda Ba'a so a futar dashi saboda mahimmancinsa a rayuwar dan adam. Mutum zai samu dukiya sanadiyyar wannan jalabin insha Allahu Saboda haka ga cikakken sirrin a jarraba shi Ana rubuta wannan hatimin dake sama a farar takarda sai a nadeta a ɗaura akan charbi ranar Alhamis ake fara aikin a sa'ar mushtari. Sai a zauna a wuri mai tsarki da kaya mai tsarki ayi wuridin wannan ayar: فقلت استغفروا ربكم انه كان غفارا يرسل السماء عليكم مدرارا ويمددكم بامول وبنين ويجعل لكم جنت ويجعل لكم انهرا Fassara: Faqultustagfiru rabbakum innahu kana gaffara, yursilu sama'a alaikum midrara wa...

Sirrin Dafa'i Mai Zafin Gaske | Asararu Zallah

Image
  Sirrin Dafa'i Mai Zafin Gaske | Asararu Zallah Wannan sirrin ba kowa ake bawa ba sai almajiri wanda yasan darajar makaranta kuma wanda yake da tarin makiya in kasan kanada tarin makiya to ka jarraba wannan sirrin yana da zafi sosai dafa'i ne mai kyau wallahi Yadda ake aikin shine Ana rubuta farkon Ayar ko wacce sura da kuma karshen ta iya farko da karshen kawai, amma duk ayar farkon idan aka rubuta sai a rubuta ayatul kursiyu kafa 1 lahaula kafa 1 haka ayar karshen ma idan aka rubuta sai a rubuta ayatul kursiyu kafa 1 lahaula kafa 1 Idan aka gama rubutun sai a wanke a saka kaikayi koma kan mashekiya kwana 7 akesha za'a ga abun mamaki wajen samun dafai mai girma.