Sirrin Dafa'i Mai Zafin Gaske | Asararu Zallah

 

Sirrin Dafa'i Mai Zafin Gaske | Asararu Zallah


Wannan sirrin ba kowa ake bawa ba sai almajiri wanda yasan darajar makaranta kuma wanda yake da tarin makiya in kasan kanada tarin makiya to ka jarraba wannan sirrin yana da zafi sosai dafa'i ne mai kyau wallahi

Yadda ake aikin shine Ana rubuta farkon Ayar ko wacce sura da kuma karshen ta iya farko da karshen kawai, amma duk ayar farkon idan aka rubuta sai a rubuta ayatul kursiyu kafa 1 lahaula kafa 1 haka ayar karshen ma idan aka rubuta sai a rubuta ayatul kursiyu kafa 1 lahaula kafa 1


Idan aka gama rubutun sai a wanke a saka kaikayi koma kan mashekiya kwana 7 akesha za'a ga abun mamaki wajen samun dafai mai girma.


Comments

Popular posts from this blog

SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu

SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE