Posts

Showing posts with the label rufin asiri

Sirrin Samun Dukiya Da Rufin Asiri - Asararu Zallah

Image
  Sirrin Samun Dukiya Da Rufin Asiri - Asararu Zallah Ana samun ganyen gwandar daji guda 666 ko wanne Ana rubuta masa Wannan Tauraron ramlin mai suna Isqafi kafa 666. Sai a wanke wannan zanen, sannan a yi wanka da shi tsawon kwanaki 3 idan namiji ne, ko kwanaki 4 idan mace ce. A lokacin da ake yin wankan, ana hawa wani abu mai ɗan tsawo kamar dutsen ƙarami, ko kujerar da ke sama, ana yin hakan don nufin cewa mutum zai hau matsayi mai girma ko samun buɗewa. Wannan sirrin yanada girma sosai kada ayi wasa dashi, dan nasameshine daga daya daga cikin malaman kasar Senegal wanda yasha bani sirruka masu karfin gaske kuma tabbas idan na jarraba su ina ganin biyan bukata dai dai gwargwado Alhamdulillah. Saboda haka kuma ku rike shi zaku ga amfanun shi insha Allahu rabbi. Asararu Zallah foundation  08109934185

SIRRIN SAMUN BUDI DA RUFIN ASIRI

Image
  SIRRIN SAMUN BUDI DA RUFIN ASIRI Assalamu Alaikum Jama'a kuyi hakuri zakuga ba kullum muke kawo muku sirruka ba saboda shaanin rayuwa kuma bamaso mu kawo muku sirri marasa inganci munfi son mu kawo sirrin da muka jarraba shi domin kuma ku samu dace akai kamar yadda sauran yan uwa almajirai sukayi amfani dashi suka ga abun mamaki. A kullum muna kara tunatar daku cewa Allah shiyace mu rokeshi zai amsa mana saboda haka musaka a rammu cewa Allah ne zai biya mana bukatun mu ba wani ba, kuma duk girman sirri idan babu yardar Allah aciki to babu wata cikar muradi acikin ta, yardar Allah shine komai. Wannan sirrin in dai kayi shi zakaga abun mamaki wallahil azim, wayanda suka jarrabashi sunga budi da kuma rufin asiri, wasu sun samu mota, wasu gida wasu Kuma yan chanjin da zasuyi hidima dasu sannan a sani ba tasrifi bane yawwa wannan jalabi ne na gaske. Yadda Ake Aikata wannan sirrin: Da farko ana Rubuta wannan hatimin a farar takarda ko akan yashi ka ajje a gabaka ko kuma ka zanashi a fa...