Sirrin Samun Dukiya Da Rufin Asiri - Asararu Zallah
Sirrin Samun Dukiya Da Rufin Asiri - Asararu Zallah
Ana samun ganyen gwandar daji guda 666 ko wanne Ana rubuta masa Wannan Tauraron ramlin mai suna Isqafi kafa 666.
Sai a wanke wannan zanen, sannan a yi wanka da shi tsawon kwanaki 3 idan namiji ne, ko kwanaki 4 idan mace ce.
A lokacin da ake yin wankan, ana hawa wani abu mai ɗan tsawo kamar dutsen ƙarami, ko kujerar da ke sama, ana yin hakan don nufin cewa mutum zai hau matsayi mai girma ko samun buɗewa.
Wannan sirrin yanada girma sosai kada ayi wasa dashi, dan nasameshine daga daya daga cikin malaman kasar Senegal wanda yasha bani sirruka masu karfin gaske kuma tabbas idan na jarraba su ina ganin biyan bukata dai dai gwargwado Alhamdulillah.
Saboda haka kuma ku rike shi zaku ga amfanun shi insha Allahu rabbi.
Asararu Zallah foundation
08109934185

Comments
Post a Comment