MALLAKAR MIJI HAR ABADA SADIDAN
MALLAKAR MIJI HAR ABADA SADIDAN Wannan sirrin mai suna: MALLAKAR MIJI HAR ABADA SADIDAN, mallakan mata ne kawai zasu iya aikata shi sai dai a matsayin ka na almajiri yanada kyau ace ka mallakeshi koda wata zata iya zuwa maka mai bukatar aikin mallaka, wannan yanada kyau musanman matar dake son mallake mijinta Sannan ina muku Albishir da wani littafin dana wallafa wanda yanzu mun fara fansar dashi wallahi wallahi wannan littafin yana daya daga cikin litattafan dana zauna na tace duk wani asararu masu fa'ida mujarrabun kuma acikin littafin akwai asararu sama da 500 kuma ko wanne acikin su gwada gwadajje ne mun jarraba shi, kamar yadda kuka sani bama kawo muku sirri sai mun tabbatar da ingancin sa gamasu bukata zasu iya yin magana ta layin mu a Whatsapp 08109934185 ko 08149299509. Yadda ake aikin shine Ana rubuta wannan a farin takarda mara zane sai a saka sunan mijin acikin inda aka buda mimun da hakuri sai a nade ayi laya dashi bayan an nade sai ta saka akanta cikin gashin ta wall...