Posts

Showing posts with the label dafa’i na musulunci

Dafa'i Da Kariya Daga Mugaye

Image
  Dafa'i Da Kariya Daga Mugaye Wannan sirrin wallahi billahi tallahi, duk wanda yake yawan karanta shi to duk sharrin mai sharri sai dai yayi hakuri saboda daki bari ne, zaku ke yawan jinshi a wakokin sirrin fatahi ko Ahmad Abdallah saifi ne mai karfi ana karanta shi kafa 77 wallahi sai ka ga canji kai da kanka Gashi nan: Ya sad'watullahi hillu aqadu ma rabbadu. Wa shattati shamla aqwani bina ahtaladu. Allahu Akbar Saifullahi fa'di-uhum. fakullama  qad alau fi ra'ihim habidu. Indai kuka dage da karanta wannan baitin wallahi tallahi mutum ko aljanine shi kafi karfin sa, zaka samu cikakkiyar dafa'i zaka samu cikakkiyar kariya mara misaltuwa zaka tumbatsa duk wanda ya nemeka da sharri sai ya gane shayi ruwane ko wanene shi. Kada ku manta akwai littafin mu wanda muka wallafa shi yana dauke da sirruka sama da 500 kuma sirrukan ciki mujarrabun ne wayanda aka jarraba ne kamun aka kawo muku shi, sirrukan duka da hausa aka rubuta su, ga masu bukata zasu iya mana magana a Wha...

SIRRIN DAFA'I DAKE RUSA MAKIYA DA DUK SHARRIN SU

Image
  SIRRIN DAFA'I DAKE RUSA MAKIYA DA DUK SHARRIN SU Wannan sirrin yana daya daga cikin manyan sirrukan da aka jarraba su daga cikin dayawa daga cikin almajiran ahlul sirri Kuma tabbas an samu biyan bukata Kuma tabbas sirrin mujarrabun, hatimin yana dai dai da hizbul saifi. Akwai wani dan uwa da muka taba bashi sirrin, Wanda shi Allah ya jarrabeshi da rashin samun bacci saboda yawan razana da yakeyi duk Sanda ya kwanta bacci sanadiyyar makiya sun saka shi a gaba sosai, Amma cikin ikon Allah da muka bashi sirrin nan ya ga ikon Allah akanshi. Shiyasa muke son Kuma ku rabauta da wannan sirrin. Yadda ake aiki dashi: Ana rubuta hatimin kafa 40 ana sha Kuma ayi wanka dashi na tsawon kwana 3 safe da yamma, Amma ana samun tsohon karfe a sakashi a wuta sai yayi ja sai a saka shi a cikin rubutun kamun ake sha Kuma a yi wanka da ragowar. Wannan sirrin dai mun jarraba shi Kuma muna masu tabbatar muku da ingamcin sa, sannan insha Allahu duk wani abu da zaku gani acikin wannan website din zakuji d...