Posts

Showing posts with the label kariya daga shaidan

SIRRIN KORAR JUNNU AJIKIN MUTUM MUJARRABUN INSHA ALLAH

Image
  SIRRIN KORAR JUNNU AJIKIN MUTUM MUJARRABUN INSHA ALLAH  Ina Masu Fama Da Baqaqen Junnu Ko Nature Ko Masu Hana Aure Ko Masu Lalata Harkoki Ko Na Farfadiya.  To Kusamo Ganyen Tumfafiya Wanda yayi ja Yafado Gasa kokuma yayi ja Asaman iccen Tumfafiyar Ta Asamo ganyen guda 7 Sai Arubuta Ayatul kursiyu kafa 1 Akowane Ganyen Sai A shanyashi yabushe idan yabushe Adakashi tareda tafarnuwa.  Sai Aringa Yima Mai Wannan Matsalar hayaki da wannan maganin To Insha Allah zasu rabu Kosunaso Ko Basuso Zaisama Cikakkiyar Lafiya Daga Matsalar Junnu Harkokinka Zasu Dawo.  Kudaure Kuturama yan'uwa donsu Amfana Masha Allah Asararu Zallah foundation  08109934185

JALABI DA DAFA'I NA YANKAN SHAKKU

Image
  JALABI DA DAFA'I NA YANKAN SHAKKU Ina yiwa al'ummar wannan gidan fatan alkairi fatan kowa zai sha ruwa lafiya  Yau ma muna tafe da wannan gagarumin sirrin mai suna JALABI DA DAFA'I NA YANKAN SHAKKU , wanda nayi duba da kasancewarmu a wata mai falala da albarka muyi kokari mu amfana albarkar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama Wannan aikin jalabine (buɗi mai girma) kuma Dafa'i ne (kariya mai girma) wanda Allah ya bashi ikon aikatawa to tabbas zai yi godiya Yadda ake aikin shine ana shiga halwa na tsawon adadin kwanakin da zai isheka ka kammala wannan aikin  Ana karanta wannan salatin ƙafa DUBU ƊARI DA ASHIRIN 120,00 Idan an shiga Wannan halwar sai an gama za'a fito zakaga abun al'ajabi kuma ba'a cin abin haramun lokacin da ake halwar duk abinci ko abin sha da za'a ci a tabbatar na halal ne wallahi jalabi ne kuma Dafa'i na yankan shakku har mutane zasu fara tinanin mutum ya shiga ƙungiyar asiri ga salatin nan ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDNA MUHAMMADIN SA...