Sirrin Gigitacciyar Mallaka - Asararu Zallah

 


Sirrin Gigitacciyar Mallaka - Asararu Zallah


Barka da warhaka kowa da kowa, wannan sirrin soyayya ne, domin ka sa mutum ya ƙaunace ka.
Idan saurayinki ko budurwarka ta ƙi sonka, kana iya yin wannan sirrin:

Ka nemo goro fari, farin goro, sai ka rubuta sunan ka a gefe ɗaya, sannan a gefe ɗaya kuma ka rubuta sunan mutumin da kake so.

Bayan haka ka buɗe goron daga ciki, sai ka saka allura kamar yadda kuke gani a hoto, sannan ka riƙa faɗa cikin niyyar ka cewa:

“Ina soke zuciyar (ka ambaci sunansa ko sunanta)...”

Yayin da kake yin haka, ka yi fatan soyayya yadda kake so dangantakarku ta kasance duk irin soyayyar da kake fata.

Da zarar ka gama, sai ka ɗauki goron ka zuba masa turare Bint Sudan, ka yayyafa a jikin goron gaba ɗaya.
Daga nan, ka kai goron zuwa gidan da (tururuwa) ke zama.

Sannan ka yi gaisuwa da su kamar haka:

“Assalamu alaikum gidan tururuwa, ya ku kakanni na wannan gida, na kawo muku aiki, ina roƙonku ku tura soyayya cikin zuciyar (ka ambaci sunan mutumin).”

Wannan shine yadda ake yin sirrin nan domin a jawo soyayya, In shaa Allah.

Allah ya bada sa'a

Ga hoton:



Asararu Zallah Foundation
08109934185


Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu