Sirrin Bude Kofofin Arziki - Asararu Zallah

 


Sirrin Bude Kofofin Arziki - Asararu Zallah

Yayana ko yayata, idan kana jin kamar an toshe maka hanyoyin samunka, yan sihiri suna damunka, ko komai ya tsaya ga abin da za ka yi:


Ka samo tafarnuwa da gishirin girki, sannan ka ɗauko kwalba mai ruwa.

Sai ka karanta wannan acikin kwalbar ruwan:


(Hasbiyallahu la ilaha illa Huwa, alayhi tawakkaltu, wa Huwa Rabbul-Arshil-Aẓim) kafa 99.


Bayan ka karanta, sai ka zuba gishiri a cikin ruwan, sannan ka murje tafarnuwar ka saka a ciki.

Da wannan ruwan, kullum kana goge jikinka da safe kafin ka fita, sannan da yamma kafin ka kwanta bacci.


Wallahi, wannan kun fayakun ne ka gwada, za ka ga yadda Allah zai sanya albarka a ciki. 


Asararu Zallah Foundation 

08109934185



Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu