JALABI DA DAFA'I NA YANKAN SHAKKU
JALABI DA DAFA'I NA YANKAN SHAKKU Ina yiwa al'ummar wannan gidan fatan alkairi fatan kowa zai sha ruwa lafiya Yau ma muna tafe da wannan gagarumin sirrin mai suna JALABI DA DAFA'I NA YANKAN SHAKKU , wanda nayi duba da kasancewarmu a wata mai falala da albarka muyi kokari mu amfana albarkar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama Wannan aikin jalabine (buɗi mai girma) kuma Dafa'i ne (kariya mai girma) wanda Allah ya bashi ikon aikatawa to tabbas zai yi godiya Yadda ake aikin shine ana shiga halwa na tsawon adadin kwanakin da zai isheka ka kammala wannan aikin Ana karanta wannan salatin ƙafa DUBU ƊARI DA ASHIRIN 120,00 Idan an shiga Wannan halwar sai an gama za'a fito zakaga abun al'ajabi kuma ba'a cin abin haramun lokacin da ake halwar duk abinci ko abin sha da za'a ci a tabbatar na halal ne wallahi jalabi ne kuma Dafa'i na yankan shakku har mutane zasu fara tinanin mutum ya shiga ƙungiyar asiri ga salatin nan ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDNA MUHAMMADIN SA...