Sirrin Mallakar Mace Na Har Abada
Sirrin Mallakar Mace Na Har Abada Don riƙe mace har abada a gidanta , wato riƙe matar da take son barin mijinta da son ranta: A nemi kaza wadda take zaune a kan kwai nata kullum , wato lokacin da kaza ta kwanta tana ruga ƙwai, tana ci gaba da zama a kansu har sai sun fito. A wannan lokacin ne za a ɗauki wannan kaza, a wanke ƙafafunta biyu a cikin ruwa mai tsabta a cikin wani kwano. Sai ayi addu’a a kan wannan ruwan, sannan a ba matar da take son barin gidanta ta sha wannan ruwa . Insha Allah, za ta daina son barin gidanta kuma za ta zauna har abada . Amma idan namiji ya yi amfani da wannan hanya don cutar da matarsa ko ya yi niyyar mugunta da ita , to zai sami tozali da cikas a rayuwarsa a kowane fanni, babu abin da zai yi ya yi masa kyau. Asararu Zallah foundation 08109934185