DAFA'I MAI KARFI NA YANKAN SHAKKU
DAFA'I MAI KARFI NA YANKAN SHAKKU Wannan sirrin suna: DAFA'I MAI KARFI NA YANKAN SHAKKU, dafa'i ne kuma kariya ne daga duk wani abun tsoro ko abun ki, wannan kuma kwarjini ne a idon makiya mai mayarwa kowa aniyarshi bi izinillahi ta'ala. Ranar Alhamis Kar a manta za'a rubuta wannan sirrin a sa'ar mushtari ma'ana karfe 6:30 na safe ko 1:30 na azahar ko 8:30 bayan isha ko 3:30 na dare za'a rubuta wannan hatimin kafa 7, hallau a wanke shi a sa'ar mushtari a saka kaikayi koma kan mashekiya aciki a sha a sa'ar mushtari sai kuma a rike wuridin li'ilafi ba adadi mallam baka bina bashin rantsuwa zakasha mamaki kwarai da gaske billahil wallahi Duk wanda ya jarraba wannan sirrin zaiyi alfahari damu kuma zaiji dadin yadda muke kokarin ganin mun taimakon da muke sakarwa, kuyi kokarin ganin kun turawa sauran yan uwa domin suma su amfana da wadannan sirrukan da muke sakewa kuma insha Allahu zamu kawo sirruka mabambanta domin amfanar daku masu bibiyar ...