Posts

Showing posts with the label mallakar kariya

Dafa'i Da Kariya Daga Mugaye

Image
  Dafa'i Da Kariya Daga Mugaye Wannan sirrin wallahi billahi tallahi, duk wanda yake yawan karanta shi to duk sharrin mai sharri sai dai yayi hakuri saboda daki bari ne, zaku ke yawan jinshi a wakokin sirrin fatahi ko Ahmad Abdallah saifi ne mai karfi ana karanta shi kafa 77 wallahi sai ka ga canji kai da kanka Gashi nan: Ya sad'watullahi hillu aqadu ma rabbadu. Wa shattati shamla aqwani bina ahtaladu. Allahu Akbar Saifullahi fa'di-uhum. fakullama  qad alau fi ra'ihim habidu. Indai kuka dage da karanta wannan baitin wallahi tallahi mutum ko aljanine shi kafi karfin sa, zaka samu cikakkiyar dafa'i zaka samu cikakkiyar kariya mara misaltuwa zaka tumbatsa duk wanda ya nemeka da sharri sai ya gane shayi ruwane ko wanene shi. Kada ku manta akwai littafin mu wanda muka wallafa shi yana dauke da sirruka sama da 500 kuma sirrukan ciki mujarrabun ne wayanda aka jarraba ne kamun aka kawo muku shi, sirrukan duka da hausa aka rubuta su, ga masu bukata zasu iya mana magana a Wha...