Posts

Showing posts with the label tsira daga sharrin asiri

SIRRIN WARWARE ASIRI MAI KARFIN GASKE

Image
  SIRRIN WARWARE ASIRI MAI KARFIN GASKE. Assalamu alaikum yan uwana musulmai masu daraja, masoya Manzon Allah masoya maulanmu ahmadu tijjani yan Tijjaniyya da wayanda ba yan Tijjaniyya ba, zakirai da mahaddata Alqur'ani ina yiwa kowa fatan Alkairi, muna kaunar ku Allah ya barmu tare ameen! Wannan sirrin da kuke gani sirri ne na warware asiri shine muke kira da "Ibdalil Sihir" ko kuma SIRRIN WARWARE ASIRI MAI KARFIN GASKE, sirrine wanda ya shahara wanda dayawa daga cikin malamai ke amfani dashi domin warware duk wani nau'in asiri dake jikin mutum insha Allahu zaku amfana kwarai da gaske da wannan sirrin kuma duk wani almajiri mai aikin makaranta zai amfanu dashi sosai, mun yiwa kowa izini kamar yadda muma akayi mana izinin shi. Yadda ake aiki dashi shine, ana samun farar takarda marar zane sai a rubuta wannan rubutun na jikin takardar sai kuma hatimin a kasan rubutun bayan an gama sai a nade layar a rataya a jiki ko a ratayawa mara lafiyar sannan kullum za'a ke rub...