Posts

Showing posts with the label maganin aljanu

SIRRIN KORAR JUNNU AJIKIN MUTUM MUJARRABUN INSHA ALLAH

Image
  SIRRIN KORAR JUNNU AJIKIN MUTUM MUJARRABUN INSHA ALLAH  Ina Masu Fama Da Baqaqen Junnu Ko Nature Ko Masu Hana Aure Ko Masu Lalata Harkoki Ko Na Farfadiya.  To Kusamo Ganyen Tumfafiya Wanda yayi ja Yafado Gasa kokuma yayi ja Asaman iccen Tumfafiyar Ta Asamo ganyen guda 7 Sai Arubuta Ayatul kursiyu kafa 1 Akowane Ganyen Sai A shanyashi yabushe idan yabushe Adakashi tareda tafarnuwa.  Sai Aringa Yima Mai Wannan Matsalar hayaki da wannan maganin To Insha Allah zasu rabu Kosunaso Ko Basuso Zaisama Cikakkiyar Lafiya Daga Matsalar Junnu Harkokinka Zasu Dawo.  Kudaure Kuturama yan'uwa donsu Amfana Masha Allah Asararu Zallah foundation  08109934185