Posts

Showing posts with the label Hanyoyin Halal

Sirrin Samun Manyan Kudade Na Halal

Image
  Sirrin Samun Manyan Kudade Na Halal. Wannan sirrin: Sirrin Samun Manyan Kudade Na Halal tare da wannan sirri za ku zama 'yantattu wajen samun kuɗaɗen masu yawa, ana Rubuta Suratul Qari'ah kafa 102; amma bayan kowace ayah na surar, zaka rubuta sunan ka. A nemo Farin rago wanda babu digon baki a jikinsa, to da farko sai a raba rubutun gida biyu;  na farko a zubashi acikin abincin ragon da ruwan shansa sai a bashi yaci kuma yasha na tsawon kwana 12. Idan ragon ya mutu kafin cikar kwanaki 12, hakan na nufin aikinka ba zai yi aiki ba. Idan bai mutu ba kafin cikar kwanaki 12, ku yi murna bukata zata biya. A rana ta 12, bayan sallar asuba, sai yi addu'i sosai domin burinku ya cika, sannan a yanka wannan ragon. A raba dukkan naman zuwa sassa uku: daya tare da kai da kafafu A dauki kashi ɗaya a ajiye a gida, sauran a ba da a matsayin sadaka ga mutanen waje. Sauran  ruwan da ya rage, a saka a cikin farin roba, sai kuma a saka wuri guda 102 aciki, kuma sai a ajiye rubutun a w...