Sirrin Samun Manyan Kudade Na Halal
Sirrin Samun Manyan Kudade Na Halal.
Wannan sirrin: Sirrin Samun Manyan Kudade Na Halal tare da wannan sirri za ku zama 'yantattu wajen samun kuɗaɗen masu yawa, ana Rubuta Suratul Qari'ah kafa 102; amma bayan kowace ayah na surar, zaka rubuta sunan ka.
A nemo Farin rago wanda babu digon baki a jikinsa, to da farko sai a raba rubutun gida biyu; na farko a zubashi acikin abincin ragon da ruwan shansa sai a bashi yaci kuma yasha na tsawon kwana 12.
Idan ragon ya mutu kafin cikar kwanaki 12, hakan na nufin aikinka ba zai yi aiki ba. Idan bai mutu ba kafin cikar kwanaki 12, ku yi murna bukata zata biya.
A rana ta 12, bayan sallar asuba, sai yi addu'i sosai domin burinku ya cika, sannan a yanka wannan ragon. A raba dukkan naman zuwa sassa uku: daya tare da kai da kafafu
A dauki kashi ɗaya a ajiye a gida, sauran a ba da a matsayin sadaka ga mutanen waje.
Sauran ruwan da ya rage, a saka a cikin farin roba, sai kuma a saka wuri guda 102 aciki, kuma sai a ajiye rubutun a wani wuri wanda koyaushe yake da ɗan danshi haka.
Bayan haka, kullum sai ake yin wuridin surar sau 204, ko ka ba wani ya yi maka wannan zikiri, a ci gaba na kwanaki 41 ba tare da tsayawa ba.
Bayan kwanaki 41, za ku fara ganin sakamako a cikin kwana 80.
Idan aka je sayan ragon kada ayi ciniki ko a nemi sauki, kada a fada jarrabawar mata, kada ayi zina komai zai iya faruwa.
A fara aikin a ranar Talata, Alhamis, ko Lahadi.
Asararu Zallah foundation
08109934185




Comments
Post a Comment