Sirrin Mallakar Mace Na Har Abada

 

Sirrin mallaka mai zafi

Sirrin Mallakar Mace Na Har Abada

Don riƙe mace har abada a gidanta, wato riƙe matar da take son barin mijinta da son ranta:
A nemi kaza wadda take zaune a kan kwai nata kullum, wato lokacin da kaza ta kwanta tana ruga ƙwai, tana ci gaba da zama a kansu har sai sun fito.


A wannan lokacin ne za a ɗauki wannan kaza, a wanke ƙafafunta biyu a cikin ruwa mai tsabta a cikin wani kwano.
Sai ayi addu’a a kan wannan ruwan, sannan a ba matar da take son barin gidanta ta sha wannan ruwa.
Insha Allah, za ta daina son barin gidanta kuma za ta zauna har abada.

Amma idan namiji ya yi amfani da wannan hanya don cutar da matarsa ko ya yi niyyar mugunta da ita, to zai sami tozali da cikas a rayuwarsa a kowane fanni, babu abin da zai yi ya yi masa kyau.

Hoton Sirrin Mallakar budurwa mai kyau


Asararu Zallah foundation

08109934185


Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu