Posts

Showing posts with the label addu’ar bukata

SIRRI AKAN KOWACE IRIN DAMUWA KO BUKATA

Image
  SIRRI AKAN KOWACE IRIN DAMUWA KO BUƘATA ‎ ‎Akoda yaushe ba'a taɓa raba mutum da damuwa in ma dai na kuɗi ko lafiya ko na halin zamantakewar rayuwa kowa da irin yadda Allah yake jarraba shi daga cikin Nau'o'i na damuwa kuma akoda yaushe ana fafutuka ne wajen ganin an samu waraka daga wannan damuwa muna fata Allah ya cigaba da yayemana damuwarmu baki ɗaya. ‎ ‎To kamar yadda muka faɗa in har kasan kana cikin wata damuwa kowacce iri ce ban rage maka ko guda ba kuma kake da burin ganin Allah ya ɗauke maka ita to ga wannan sirri ka jarraba shi ni dai fatana duk wanda yaga wannan sirri yayi ƙoƙarin yi don Allah don Annabi Muhammadu s.a.w wallahi wallahi babu kaffara acikin wannan rantsuwa in har Allah yabaka damar aiwatar da wannan to zaka samu kuɓuta daga cikin duk wata matsala ko damuwa sannan buƙatarka kowace iri ce Allah zai biya maka Insha'allahu. ‎ ‎Ga yadda zaka yi: ‎ ‎Zaka yi nafila raka'a huɗu kowacce raka'a Fatiha ɗaya Inna'anzalnahu ƙafa huɗu duk raka...