SIRRIN WARWARE ASIRI MAI KARFIN GASKE

 


SIRRIN WARWARE ASIRI MAI KARFIN GASKE.

Assalamu alaikum yan uwana musulmai masu daraja, masoya Manzon Allah masoya maulanmu ahmadu tijjani yan Tijjaniyya da wayanda ba yan Tijjaniyya ba, zakirai da mahaddata Alqur'ani ina yiwa kowa fatan Alkairi, muna kaunar ku Allah ya barmu tare ameen!

Wannan sirrin da kuke gani sirri ne na warware asiri shine muke kira da "Ibdalil Sihir" ko kuma SIRRIN WARWARE ASIRI MAI KARFIN GASKE, sirrine wanda ya shahara wanda dayawa daga cikin malamai ke amfani dashi domin warware duk wani nau'in asiri dake jikin mutum insha Allahu zaku amfana kwarai da gaske da wannan sirrin kuma duk wani almajiri mai aikin makaranta zai amfanu dashi sosai, mun yiwa kowa izini kamar yadda muma akayi mana izinin shi.


Yadda ake aiki dashi shine, ana samun farar takarda marar zane sai a rubuta wannan rubutun na jikin takardar sai kuma hatimin a kasan rubutun bayan an gama sai a nade layar a rataya a jiki ko a ratayawa mara lafiyar sannan kullum za'a ke rubuta masa iya hatimin kafa 7 ko 3 yasha za'a iya rubuta rubutun na adadin kwanakin da ake so, insha Allahu in dai asiri ne zai warware wannan shine abunda za'a rubuta:



Wannan shafin baya kawo sirri wanda yake ba ingantacce ba duk sirrin da zaku gani acikin wannan shafin sirri ne mai kyau kuma sirri ne mai lafiya, saida muka jarraba shi kamaun muka kawo muku shi, muna daya daga cikin manyan shafuka dake kawo muku manya manyan sirruka a shafukan Facebook, Twitter, website da sauran wurare, kuci gaba da bibiyar mu zaku samu sirruka masu karfi insha Allahu.

Sannan ku ci gaba da yin sharing wa yan uwa saboda su amfana suma hakan ne zai sa Jama'a su sauki a rayuwa, insha Allahu.

Ku tayamu da sharing domin sauran yan uwa su amfana, an yiwa kowa izini.


Asararu zallah foundation


Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu