JALABI DA DAFA'I NA YANKAN SHAKKU

 


JALABI DA DAFA'I NA YANKAN SHAKKU

Ina yiwa al'ummar wannan gidan fatan alkairi fatan kowa zai sha ruwa lafiya 

Yau ma muna tafe da wannan gagarumin sirrin mai suna JALABI DA DAFA'I NA YANKAN SHAKKU, wanda nayi duba da kasancewarmu a wata mai falala da albarka muyi kokari mu amfana albarkar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama

Wannan aikin jalabine (buɗi mai girma) kuma Dafa'i ne (kariya mai girma) wanda Allah ya bashi ikon aikatawa to tabbas zai yi godiya

Yadda ake aikin shine ana shiga halwa na tsawon adadin kwanakin da zai isheka ka kammala wannan aikin 

Ana karanta wannan salatin ƙafa DUBU ƊARI DA ASHIRIN 120,00

Idan an shiga Wannan halwar sai an gama za'a fito zakaga abun al'ajabi kuma ba'a cin abin haramun lokacin da ake halwar duk abinci ko abin sha da za'a ci a tabbatar na halal ne wallahi jalabi ne kuma Dafa'i na yankan shakku har mutane zasu fara tinanin mutum ya shiga ƙungiyar asiri ga salatin nan

ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDNA MUHAMMADIN SALATAN TUNAJJINA BIHA MIN JAMI'IL AHWALI WAL'AFATI WA TAQDA LANA BIHA MIN JAMI'IL HAJATI WA TAƊAHHIRU BIHA MIN JAMI'IL SAYYI'ATI WA TARFA'UNA BIHA INDAKAL A'ALADDARAJATI WA TUBALLIGUNA BIHA AQSAL GAYATI MIN JAMI'IL KHAIRATI FI HAYATI WA BA'ADA MAMATI

Wanda kuma bai iya karatun Hausa ba sosai gashi nan da larabci a jikin hoton nan:


Wallahi wannan sirrine mai girma

(((Mai bukatar littafin mu na sirruka da suka shafi jalabi ko dafa'i ko ibɗali da sauransu zasu iya yin magana 08109934185)))

Sannan dan Allah kar wanda ya sake yimun maganar tasrifi dan Allah banaso 

Asararu Zallah Foundation

08109934185

Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu