Sirrin Jalabi Mai Karfin Gaske - Asararu Zallah

 


Sirrin Jalabi Mai Karfin Gaske - Asararu Zallah



A nemi ƙulli-ƙulli guda bakwai daga wannan tsiro mai suna Kantakara wasu suna kiranshi da jan ganye wasu Kuma taramniya
sai a sa su cikin sabon tukunya, a saka ruwa,
a bar su su jike a ciki tsawon kwanaki 7,

sannan a yi wanka da wannan ruwan na tsawon kwana 7.

Inji Malamina ya ce wannan aiki yana taimakawa wajen samun budi ne, wato domin a sami kuɗi, arziki, da ci gaba.


Sannan fa Ana iya amfani da tushensa wajen yin wankan domin samun kariya daga sharrin aljanu a wasu al’adu.

Asararu Zallah foundation 
08109934185

Post a Comment

0 Comments