Sirrin Jalabi Na Samun Manyan Dukiya

 

Hatimin sirrin dafa'i da jalabi

Sirrin Jalabi Na Samun Manyan Dukiya.


Jama'a da yawa suna yawan kaqo mana korafi akan rashin samun kudi ko kuma duk sana'ar da suka fara basa ganin hasken shi,, saboda haka Duk mai fama da matsala data shafin rashin samun kudi ko wani abu makamancin haka to ya jarraba wannan sirrin, sirri ne mai karfin gaske wanda dayawa daga cikin manyan malaman mu suna amfani dashi kuma dayawan su suna boye shi saboda Ba'a so a futar dashi saboda mahimmancinsa a rayuwar dan adam.


Mutum zai samu dukiya sanadiyyar wannan jalabin insha Allahu

Saboda haka ga cikakken sirrin a jarraba shi

Ana rubuta wannan hatimin dake sama a farar takarda sai a nadeta a ɗaura akan charbi ranar Alhamis ake fara aikin a sa'ar mushtari.

Sai a zauna a wuri mai tsarki da kaya mai tsarki ayi wuridin wannan ayar:

فقلت استغفروا ربكم انه كان غفارا يرسل السماء عليكم مدرارا ويمددكم بامول وبنين ويجعل لكم جنت ويجعل لكم انهرا

Fassara:

Faqultustagfiru rabbakum innahu kana gaffara, yursilu sama'a alaikum midrara wa yamdidkum bi amwalin wa banin wa yaj al lakum jannatin wa yaj al lakum anhara.

Ana karanta ayar nan kafa 1624
Sai kuma: 
Ya ladifu kafa 6527
Ya Fattahu 6527
Wannan Aikin ana yin shine na tsawon kwana 7 wallahi azim duk wanda ya rike wannan aikin sai yayi godiya kwarai da gaske

Comments

Popular posts from this blog

SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu

SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE