Sirrin Farin Jini Mai Karfi - Asararu Zallah
Sirrin Farin Jini Mai Karfi - Asararu Zallah
Asirin samun soyayyar mutane, mutun zai kasance ana ƙaunarshi, da samun manyan abokan ciniki musamman ga yan kasuwa... wannan yana daya daga cikin talisman na Suratul Fatiha kuma malamai dayawa sun san shi suna aiki dashi dari bisa dari.
Kalmar asirin ita ce:
أرسط مكصوه علقبد حتضنذغي 3005
(watau arsadan maksuhu alqabidu hataran zaghiyu).
Wanda ya san asirin nan ko ince badinin wannan talisman zai iya samun duk abin da yake so.
Zai kasance ana ƙaunarsa daga manyan mutane, shugabanni, kuma zai samu buɗaɗɗen alheri, har ya mallaki zukatan masu girman kai.
Domin a ƙaunace ka kuma ka samu soyayyar mutane, ka riƙa yin zikri na wannan kalma sau 3005 da safe da yamma, ka fara ranar Alhamis, insha Allahu za'a ga biyan bukata.
Asararu Zallah Foundation
08109934185

Comments
Post a Comment