JALABI DAGA MAULAN MU SHEHU IBRAHIM INYASS
JALABI DAGA MAULAN MU SHEHU IBRAHIM INYASS
Wannan jalabin ya samu ne daga hannun maulanmu shehu Ibrahim inyass r.t.a, wanda ya shiga hannuwan muridansa da yawa shiya sa mu ka kirashi da JALABI DAGA MAULAN MU SHEHU IBRAHIM INYASS.
Sirrin mu mujarrabun ne a wajen mu saboda mun jarraba shi ba sau daya ba, ba sau biyu ba, muddin mutum yana yawan istigfari da wasu auradan sannan yana kamewa daga aikata mummunar aiyuka na zunubi duk da (ان النفس لامارة بالسوء الا ما رحم ربى ان ربى غفور رحيم)
To sai dai yawan neman gafarar ubangiji da kuma neman yardarsa yana taimakawa mutum wajen samun natija da biyan bukata kad'an.
Bamu san adadin mutanen da muka taimakawa haka bamu san adadin wayanda muka batawa ba, mudai fatan mu shine a koda yaushe muga gusto fuskokin ku cikin farin ciki da nishadi, mu almajiran shehu ahmadu tijjani yan Faidar shehu Ibrahim inyas sannan dagirawa masu aqidar Nufan Allah da halarar shi.
Saboda haka ga wannan jalabin sai a jarraba.
Yadda ake aikin:
Ana karanta LAILAHA ILLALLAH kafa 165
YA LADIFU kafa 129
LAISA LAHA MIN DUNILLAHI KASHIFAT kafa 1153
FATIHA kafa 66
YA ARSADAN MAKSUHIN ALQABIDU HATARANZAGIYU kafa 236
YA GANIYU LA YAFTAQIRU kafa 313
Hatimin nan kuma ana rubutashi a takarda ne sannan sai a daura akan charbi a zauna ayi wuridin kafa a saka bukata maana المال كثيرا to insha Allahu ana aikin na kwana 3 ne zaka iya yin aikin kullum in kana so insha Allahu wannan aikin jalabi ne mai karfi
Ga hatimin nan a kasa:
Asararu Zallah foundation.
08109934185


Comments
Post a Comment