Maganin Korar Aljanu A Jikin Mutum

 


Maganin Korar Aljanu A Jikin Mutum


Domin kawar da jinn da ke cikin mutum:

Ana rubuta Suratul Ya-Sin kafa 1 a Allo.
A duk lokacin da ka kai ga kalmar "Mubin, sai ka rubuta Suratul Al-Jinn kafa 1 kafin ka ci gaba da karatun Suratul Ya-Sin.
Kaci gaba har ka kammala rubutun gaba ɗaya.

Bayan ka gama, ka wanke rubutun da ruwa mai tsarki.
Kowane dare, ka sha kaɗan daga ruwan sannan ka shafa a jikin ka gaba ɗaya.

Ka ci gaba da yin haka na tsawon kwanaki 21.

Ka guji yin jima’i ko wata hulɗar auratayya yayin wannan magani.

Asararu Zallah Foundation
08109934185

Post a Comment

0 Comments