Sirrin Sunan Allah Mai Karfin Gaske

 


Sirrin Sunan Allah Mai Karfin Gaske

Wannan sirrin: Sirrin Sunan Allah Mai Karfin Gaske.

NA RANTSE DA ALLAH, NA RANTSE DA ALLAH, NA RANTSE DA ALLAH

Wannan sirrin kashafin sa akamun kuma yadda aka bani shi akace naje nayi bincike akan wa'yannan sunayen, 
Allahu 
Muhammadu
Hakimu

Amma sirrin la'ilaha illallahune
Aka kuma bani satar amsa akace muzajansu zanyi

Wallahi wallahi koda na farka na ɗauki takarda da biro nafi awa 1 ina nazari akan wannan ismin dan bazai yiwu ince kashafin nan karya bane sannan na rasa makama
Na zauna nayi addu'a na kara dubawa koda na haɗa adadin su sai naga sun bani 236 sai nayi shiru nace ai wannan adadin KUMFAYAKUN ne 
Koda na fara muzaja kamar haka
ا ل ل ه
م ح م د
ح ك ي م
Kunga in mukayi muzaja zai zama 
امحلحكلميهمد
Wato AMUHALHAKIN LAMAIHUMUDU

sai na sake tunani shin ta ina yake da alaƙa da la'ilaha illallah wallahi da iriga adadin harrufan sai naga su goma sha biyu ne 12 kunga adadin Laila laha illallah ai 12 wallahi sai da naji hawaye ya kusan zuba a idanuwana na

Ɗan uwana dan Allah dan Annabi a jarraba wannan sirrin na kwanaki kaɗan koda kwana 7 ne aga ikon Allah

A karanta dalsamin nan kamar haka
AMUHALHAKIN LAMAIHUMUDU Ƙafa 236
Innama amruhu iza arada shai'an an yaqula lahu kumfayakun ƙafa 236
La'ilaha illallah ƙafa 236

Aga ikon Allah wallahi wallahi kashafin sa akamun nace kuma bari in kawo muku dan ku ƙaru wassalamu daga ƙaramin almajirinku

Asararu Zallah foundation
08109934185

Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu