MALLAKA MAI ZAFIN GASKE NA ASALI

 


MALLAKA MAI ZAFIN GASKE NA ASALI


Wannan sirrin: MALLAKA MAI ZAFIN GASKE NA ASALI, A matsayin ka na malami idan aka kawo maka aikin mallaka mace ko namiji to ga wannan sirrin ka jarraba shi insha Allahu za'a dace, amma a kiyaye dan Allah kada a aikata shi ta hanyar da bata dace ba, zakuga muna yawan yin togaciya akan hakan, munayin hakan ne saboda mun san akwai shaidan da kuma sharrin zuciya.


Akwai wanda muka taba bawa sirrin yayi aiki dashi kuma ya samu ijaba amma daga karshe yaje yana yin zina da yarinyar wa'iyazu billah, Allah ya tsaremu ya kiyaye mu.


Yadda ake aikin shine


Ana samun takarda a rubuta اللطيف 

Kamar yadda kake gani a hoto to acikin ɗamusa hannun anan zaka rubuta abinda yake ciki amma ka lura da kyau zakaga inda na rubuta sunan mai aiki, to kai Malamin da zaka yi aikin anan zaka saka sunanka dana mahaifiyarka, sannan zakaga inda na saka sunanshi to anan zaka saka sunan wanda yazo kayi masa aikin, inda kuma na saka sunanta to anan zaka saka sunan wanda ake so a Mallaka ɗin, bayan nan sai ka turara takardar da turare mai ƙamshi sannan sai ka tofa masa ya laɗifu ƙafa 129 bayan nan duk bayan sallah sai kayi Wuridin ya laɗifu 129 in ka gama sai ka karanta wannan taukil ɗin


TAWAKKALU YA KUDDAMU HAZAL ISMIL SHARIF AN TAJ ALA MUHABBATI (Sunan wanda yake so ayi masa aikin mallakan) FI QALBI (Sunan wanda akeso a mallaka)


Kullum har a samu biyan buƙata


Wannan sirri ne mai kyau a jarraba shi

Ga hatimin:




Muawiya Muzzy

Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu