SIRRIN SAMUN ARZIKI DA DUKIYA MASU YAWA
SIRRIN SAMUN ARZIKI DA DUKIYA MASU YAWA
Wallahi wallahi wallahi wannan sirrin mujarrabun ne, kuma mallaki nane ni mallam Muawiya mai asararu zallah ni na cire Wannan sirrin da hannuna kamar yadda nasha fada muna cire ko wanne nau'in sirri ga duk wanda yake bukata, saboda haka masu karyar sirrin su ne akwai ranar qin dillan ci, kuma a sannu zamuyi maganin ko wanne dan iskà.
Wallahi wallahi wallahi wannan sirrin mallakina ne Nina cire shi da hannuna kuma na bawa wasu kadan daga cikin muridai sukayi aiki dashi wanda dukansu sun bani sakamako mai kyau, shiyasa a koda yaushe muke godewa Allah da irin ni'ima da kuma baiwar da yayi mana, ku kuma masu daukan sirrin mutane kuna karya da yaudarar mutane dashi, wasu harda amfani da sunana sukeyi zamuyi hisabi daku ranar gobe kiyama insha Allahu.
Sirrin nan yanada hanyoyin da ake aiki dashi dayawa, sai dai zan takaita muku zan baku hanyoyi biyu sauran hanyoyin kuma zan sake su ga dalibai na da suke cikin group dina, ga masu bukatar shiga group din zasu iya magana a layin nan 08109934185, 08149299509 whatsapp kawai.
Ana rubuta wannan da tawadar za'afaran ayi laya dashi a saka a jiki a sa'idin rana da kuma sa'idin lokaci sannan ana iya rubutashi a allo kafa 14 sai a wanke kullum ake sha wannan ku jarrabashi zaku zo ku bamu labari insha Allahu dan ba sirri bane na wasa ba.
Ga hatimin:
Asararu Zallah foundation
08109934185


Comments
Post a Comment