Sirrin Mallakar Rauhani Mai Saukin Gaske
Sirrin Mallakar Rauhani Mai Saukin Gaske
Wannan Fa’idar sunan Allah "Ar-Rashīd" (الرشيد):
Malamai na cewa wanda ya yi aiki da wannan sunan Allah, zai samu taimakon ruhani mai suna (Bughtiya’il),
Mutum zai kasance ya shiga Halwa sannan kullum sai ya karanta sunan Allah (Ar-Rashid) kafa 16,000 a kowace rana da dare.
A lokacin da ka fara gabatar wannan aiki, ana son mutum ya kasance:
Ya daina cin duk abin da ke da rai (nama, kifi, kwai da sauransu), Kuma ya daina cin ko amfani da abin da ke fitowa daga halittun masu rai, Ya ci abinci halal, Kuma ya saka kaya na halal.
Ana cewa sai mutum ya killace kansa na tsawon wasu watanni, a cikin ɗaki mai tsabta (halwa),
har sai ruhanin ya bayyana tare da aljanu bakwai masu imani kuma musulmai, da farko zasu gaishe shi, shi kuma ya amsa.
Sai su ce masa:
“Ya bawan Allah, me kake so?”
Ya ce:
“Neman yardar Ubangiji Mai Girma da kuma kasancewa tare da kai (ruhanin).”
Sannan malamai sukace zai ba shi dutse fari (hajar abyadh),
amma yanada sharadi da wasu dokoki.
Kuma duk lokacin da ka kusanci wannan dutse da wuta,
za ta yi haske a gabanka kuma ya taimaka maka wajen biyan buƙatarsa.
Allah ya bada nasara
Asararu Zallah Foundation
08109934185

Comments
Post a Comment