MALLAKA MAI ZAFI MACE KO NAMIJI

 


MALLAKA MAI ZAFI MACE KO NAMIJI

Allah ya isa! Allah Ya Isa! Allah ya isa!!

Wannan sirrin: MALLAKA MAI ZAFI MACE KO NAMIJI

Duk wanda ya aikata abu mara kyau da wannan sirrin wallahi ban yafe masa ba


Ana rubuta wannan Bismillan yadda kuka ganshi a hoton nan akan Yashi mai tsarki asaka sunan wanda ake so a mallaka namiji ko mace a cikin hakurin nan sai a zauna ayi wuridin WALA SAUFA YU'UƊIKA RABBUKA FA TARDA 

ولسوف يعطيك ربك فترضى

Ƙafa 1111 (dubu ɗaya da ɗari ɗaya da sha ɗaya) na tsawon kwana 7


Mallam wallahi wannan masifaffen mallaka ne ban yafe ba in aka yi zalunci dashi wallahi ban yafe ba.


Sannan wannan aikin Ana fara shi ranar Jumma'a ne, a lokacin Zahra (karfe 6:30 na safe, ko 1:30 na rana, ko 8:30 na dare ko kuma 3:30 na kusan asuba), wannan sirrin fitinannen sirri ne Ba'a wasa dashi wallahi dan mun jarraba shi mun jarraba shi ba sau daya ba ba sau biyu ba.

Kada ku manta munyi tir kuma munyi Allah ya isah ga duk wanda yayi aiki dashi ta hanyar da bata dace ba.


Ga hatimin:



ASARARU ZALLAH FOUNDATION

08109934185

Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu