Jalabi Na Samun Manyan Manyan Kudade

 


Jalabi Na Samun Manyan Manyan Kudade

Wannan sirrin mai suna "Jalabi Na Samun Manyan Manyan Kudade" jalabi ne mai matukar fa'ida kai tsaye wani shehi nane ya bani shi dan asalin kasar oman, yanada kyau sosai indai mutum zai yi kokari kuma ya mayarda hankalin wajen aikata shi kada ka saka ganda ko jin kasawa in dai ka rike wannan aikin to zaka sha mamaki wajen samun jalabi mai girma, sannan akwai littafin mu mai suna jalabi zallah da muke fansar dashi littafin da yake dauke da sirrukan jalabi Muhimmai.


Yanda ake aikata wannan sirrin shine.

Ana rubuta wannan hatimin kullum kafa 7 sai a wanke asha, sannan sai a kara rubuta wani kafa 7 ayi wanka dashi a waje mai tsarki, sai kuma a samu takarda fari mara zane sai a yi layar wannan hatimin mutum ya daura a jikin sa insha Allahu zai sha mamaki.


Yanada kyau duk sirrukan da zakuyi ku fara tabbatar da cewa kun gyara jikinku kun tabbata babu wani asiri ko jifa a tattare daku saboda hakan zai kara bawa ruhinku karfi domin samun cikar muradi a kan duk abunda kuke nema.


Wasu zaka ga suna sirri amma baya tashi wasu matsalar rashin ijabarsu daga jikin su ne wasu Kuma daga sirrukan da suke yi ne wasu Kuma rashin istigfari ne zallah.

Ga hatimin nan:



Akwai sirruka sama da 1000 acikin wannan Application din mai suna Sirruka zallah masu bukata iya yi mana magana kai tsaye ta Whatsapp app domin mu tura musu ga nambar Whatsapp din 08109934185 ko kuma 08149299509 


Allah ya bamu Sa'a

Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu